iqna

IQNA

dubai
Bangaren kasa da kasa, Muhamamd Hussain Behzadfar wakilin Iran agasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta duniya a karo na 12 a birnin Dubai ya tsallake zuwa mataki na gaba.
Lambar Labari: 3318407    Ranar Watsawa : 2015/06/24

Bangaren kasa da kasa, an bude gasa kan kyawun rubutu na muslunci a birnin Dubai na kasar hadaddiyar daular larabawa kamar yadda aka sanba yi a kowace shekara a lokacin gasar kur’ani ta kasa da kasa.
Lambar Labari: 3316992    Ranar Watsawa : 2015/06/21

Bangaren kasa da kasa, a daidai lokacin da ake fara azumin watan Ramadan mai alfarma za a gudanar da wani shiri da ya kebanci watan a birnin Dubai.
Lambar Labari: 3311885    Ranar Watsawa : 2015/06/07

Bangaren kasa da kasa, a gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki da ake gabatarwa a cikin watan Ramadan mai alfarma tare da halartar makaranta a wannan karon ma kimanin mutane tamnin da bakwai ne suka halarci gasar wadda take gudana yanzu haka.
Lambar Labari: 1423901    Ranar Watsawa : 2014/06/29