IQNA

Falastinawa 122 Ne Suka Yi Shahada A Zirin Gaza Cikin Kwanaki Hudu

Tehran (IQNA) Falastinawa 122 ne suka yi shahada a yankin zirin Gaza sakamakon hare-haren Isra'ila a kan yankin.

Ayatollah Sistani: Dole Ne Musulmi Su Taimaka Ma Al'ummar Falastinu

Tehran (IQNA) babban malamin addini na kasar Iraki Ayatollah Sayyid Ali Sistani ya yi kira zuwa ga taimakon al’ummar Falastinu marasa kariya.

An Yi Jerin Gwanon Nuna Goyon Baya Ga Al'ummar Falastinu A Afirka Ta Kudu

Tehran (IQNA) birane daban-daban na duniya, al’ummomi suna gudanar da jerin gwano domin nuan takaicinsu da kisan kiyashin da Isra’ila take yi wa al’ummar...

Wasu Daga Cikin Hotunan Yadda Aka Gudanar Da Sallar Idi A Yau A Wasu Kasashe

Tehran (IQNA) a yau ne dai aka gudanar da sallar idin karamar salla a mafi yawan kasashen duniya
Labarai Na Musamman
Shugaban Majalisar Dokokin Iran Ya ce; Al'ummar Musulmi Na Duniya Suna Tare Da Al'ummar Falastinu

Shugaban Majalisar Dokokin Iran Ya ce; Al'ummar Musulmi Na Duniya Suna Tare Da Al'ummar Falastinu

Tehran (IQNA) Shugaban majalisar dokokin kasar Iran ya bayyana cewa, al’ummar musulmi za su ci gaba da kasancewa tare da al’ummar Falastinu.
12 May 2021, 23:39
Falastinawa Suna Ci Gaba Da Mayar Da Martani Da Makamai Masu Linzami A Kan Hare-Haren Isra'ila

Falastinawa Suna Ci Gaba Da Mayar Da Martani Da Makamai Masu Linzami A Kan Hare-Haren Isra'ila

Tehran (IQNA) Falastinawa ‘yan gwagwarmaya sun mayar da martani da makamai masu linzami a kan muhimman biranan Isra’ila.
12 May 2021, 23:44
Firayi Ministar Bangaladesh Ta Yi Allawadai Da Hare-Haren Isra'ila A Kan Falastinawa

Firayi Ministar Bangaladesh Ta Yi Allawadai Da Hare-Haren Isra'ila A Kan Falastinawa

Tehran (IQNA) Firayi ministar kasar Bangaladesh ta yi Allawadai da hare-haren Isra'ila a kan al'ummar Falastinu.
12 May 2021, 23:51
Ofishin Ayatollah Sistani Ya Yi Kira Ga Al'ummomin Duniya Da Mara Baya Ga Al'ummar Afghanistan

Ofishin Ayatollah Sistani Ya Yi Kira Ga Al'ummomin Duniya Da Mara Baya Ga Al'ummar Afghanistan

Tehran (IQNA) ofishin Ayatollah sistani ya fitar da wani bayani da a cikinsa yake kira da a taimaka ma al'ummar Afghanistan wajen tunkarar matsalar tsaro...
11 May 2021, 23:40
Taron Addu'a Ga 'Yan Mata Tamanin Da Suka Rasa Rayukansu A Harin Ta'addanci A Afghanistan

Taron Addu'a Ga 'Yan Mata Tamanin Da Suka Rasa Rayukansu A Harin Ta'addanci A Afghanistan

Tehran (IQNA) wasu matasa da suka hada da 'yan jami'a a birnin Tehran sun gudanar da taron addu'a ga 'yan matan da suka rasa rayukansu a kasar Afghanistan.
11 May 2021, 23:45
Falastinawa 24 Ne Suka Yi Shahda A Gaza Sakamakon Hare-Haren Yahudawan Isra'ila

Falastinawa 24 Ne Suka Yi Shahda A Gaza Sakamakon Hare-Haren Yahudawan Isra'ila

Tehran (IQNA) Akalla Falastinawa 24 ne suka yi shahada daga daren jiya Litinin zuwa safiyar yau Talata, a hare-haren da jiragen yakin Isra’ila suka kaddamar...
11 May 2021, 23:53
Dan Kasar Tanzania Ya Zo Na Daya A Gasar Kur'ani Ta Duniya A Qatar

Dan Kasar Tanzania Ya Zo Na Daya A Gasar Kur'ani Ta Duniya A Qatar

Tehran (IQNA) Abdullah Dawud Muhammad dan kasar Tanzania ya zo na daya a gasar kur'ani ta duniya a birnin Doha.
10 May 2021, 23:47
Duniya Na Ci Gaba Da Yin Allawadai Da Ta'asar Isra'ila A Birnin Quds

Duniya Na Ci Gaba Da Yin Allawadai Da Ta'asar Isra'ila A Birnin Quds

Tehran (IQNA) duniya suna ci gaba da yin Allawadai da ta’asar da gwamnatin yahudawan sahyuniyya take tafkawa a birnin Quds.
10 May 2021, 23:38
'Yan Kasashen Ketare Za Su Sauke Farali A Bana

'Yan Kasashen Ketare Za Su Sauke Farali A Bana

Tehran (IQNA) Saudiyya ta sanar da cewa, a shekarar bana maniyyata daga kasashen ketare za su samu damar sauke farali
10 May 2021, 23:43
Harin Ta'addanci Ya Lashe Rayukan Fararen Hula A Afghanistan

Harin Ta'addanci Ya Lashe Rayukan Fararen Hula A Afghanistan

Tehran (IQNA) 'yan ta'adda masu da'awar jihadi sun kashe fararen hula dukkaninsu mata a kasar Afghanistan da sunan jihadi.
09 May 2021, 23:35
Karatun Kur'ani Daga Muhammad Jawad Panahi A Kasar Afirka Ta Kudu

Karatun Kur'ani Daga Muhammad Jawad Panahi A Kasar Afirka Ta Kudu

Tehran (IQNA) Muhammad Jawad Panahi fitaccen makarancin kur'ani ne dan kasar Iran wanda ya yi karatu a kasashen duniya.
09 May 2021, 23:51
Adadin Falastinawan Da Suka Jikkata A Masallacin Quds Ya Karu

Adadin Falastinawan Da Suka Jikkata A Masallacin Quds Ya Karu

Tehran (IQNA) adadin Falastinawan da suka jikkata farmakin da Isra'ila ta kaddamar a kan masallacin Quds a jiya yana karuwa.
09 May 2021, 23:29
Kungiyar Kasashen Larabawa Za Ta Gudanar da Zaman Gaggawa Kan Batun Quds

Kungiyar Kasashen Larabawa Za Ta Gudanar da Zaman Gaggawa Kan Batun Quds

Tehran (IQNA) Kungiyar kasashen larabawa za ta gudanar da zaman gaggawa dangane da farmakin da yahudawan sahyuniya na Isra’ila suke kaddamarwa a kan Falastinawa...
09 May 2021, 23:45
Ana Ci Gaba Da Yin Tir Da Isra’ila Kan Farmakin Da Take Kaiwa Falastinawa A Birnin Quds

Ana Ci Gaba Da Yin Tir Da Isra’ila Kan Farmakin Da Take Kaiwa Falastinawa A Birnin Quds

Tehran (IQNA) ana ci gaba da yin tir da farmakin da jami’an tsaron Isra’ila suka kaddamar kan masallacin Quds.
08 May 2021, 23:48
Hoto - Fim