Tehran (IQNA) limamin masallacin Imam Hassan (AS) a Turkiya ya yi bayani kan yadda Imam Khomeini (RA) ya karfafa batun hadin kan musulmi.
Hojjatol Islam Sheikh Mahdi Aksu limamin masallacin Imam Hassan (AS) a kasar Turkiya ya yi bayani kan yadda Imam Khomeini (RA) ya karfafa batun hadin kan al’ummar musulmi baki daya.