iqna

IQNA

kwamitin
Washington (IQNA) Bayan da aka tilastawa shugaban jami'ar Harward yin murabus saboda goyon bayansa ga zanga-zangar nuna goyon bayan Falasdinawa, sama da malaman wannan jami'a 500 ne suka bayyana goyon bayansu gare shi.
Lambar Labari: 3490298    Ranar Watsawa : 2023/12/12

Tehran (IQNA) A karon farko an nada wani musulmi farar hula a kwamitin sa ido na 'yan sandan New York.
Lambar Labari: 3488734    Ranar Watsawa : 2023/02/28

Tehran (IQNA) Kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya yi watsi da sabon daftrain kudirin Amurka da ke neman a sabunta takunkumin hana Iran saye da sayar da makamai.
Lambar Labari: 3485086    Ranar Watsawa : 2020/08/15

Tehran (IQNA) kwamitin kula da harkokin masallacin Quds ya sanar da cewa za a bude masallacin bayan karamar salla.
Lambar Labari: 3484813    Ranar Watsawa : 2020/05/19

Gwamnatin kasar China taa ci gaba da kara daukar matakai na kara takura musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3483451    Ranar Watsawa : 2019/03/12