IQNA

Kullum tare da Kur'ani: Karatun Tarteel Kashi na 2

IQNA – Abin da ke tafe shi ne karatun Tarteel  Kashi na 2 na kur’ani mai girma wanda fitaccen dan kasar Iran makaranci  Hamidreza Ahmadivafa ya gabatar.

Ku bi IQNA a kullum domin yin dubi a cikin kur'ani mai tsarki a cikin watan Ramadan mai albarka domin kammala karatun littafi mai tsarki a karshen wata.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: karatun ، kur’ani ، makarancin kur’ani ، kasar iran ، ramadan