IQNA

An Kayata Hubbaren Imam Hussain (AS) A Shirye-Shiryen Shiga Watan Sha'aban

Tehran (IQNA) a shirye-shiryen shiga watan Sha'aban an kayata hubbaren Imam (AS) domin gudanar da tarukan wannan wata.

An kayata hubbaren Imam Husssain (AS) a shirye-shiryen shiga watan Sha'aban, inda akan gudanar da taruka a cikin wannan wata, daga cikin har da tarukan ranar 3 ga wata, wanda ya yi daidai da ranar haihuwar shi kansa Imam Hussain (AS).

 
Abubuwan Da Ya Shafa: hubbaren imam hussain ، taruka