IQNA

Hakurin Mumini a fadin Imam Sadik (a.s.)

Hakurin Mumini a fadin Imam Sadik (a.s.)

Imam Sadik (a.s.) yana cewa: Mumini shi ne wanda ya yi hakuri kuma ba ya nuna kiyayya Alam al-Din, shafi na 303
18:49 , 2024 May 05
Jefa Sanda

Jefa Sanda

A jajibirin aiwatar da hukuncin "Alkawari na Gaskiya" kan gwamnatin sahyoniya, Jagoran juyin juya halin Musulunci a daya daga cikin tarurrukan da suka danganci hakan ya rubuta wata aya daga cikin wakokin   da ya rubuta a 'yan shekarun da suka gabata tare da ishara daga ayoyin  Alkur'ani mai girma game da arangamar da Annabi Musa (A.S) ya yi da Fir'auna da matsafan Fir'auna. A kan haka ne kuma ta hanyar daidaita hoton makamai masu linzami na Iran da jirage marasa matuka da ke wucewa ta kan majalisar Knesset (Majalisar dokokin Sahayoniya) a lokacin farmakin Alkawarin Gaskiya ,  ya fitar da rubutu mai taken "Jefa sanda".
18:38 , 2024 May 05
Mahajjata Sun Halarci Taron Horar Da Aikin Hajjin 2024 A Tehran

Mahajjata Sun Halarci Taron Horar Da Aikin Hajjin 2024 A Tehran

IQNA- Dubban maniyyata daga birnin Tehran da ke shirin zuwa aikin hajjin bana sun halarci wani horo a ranar 4 ga watan Mayun 2024 a dakin taro na Azadi mai kujeru 12,000.
18:33 , 2024 May 05
Tsarin doka a cikin kur'ani mai girma

Tsarin doka a cikin kur'ani mai girma

IQNA - Sakamakon dunkulewar aiwatar da tsarin Shari'a shi ne horo a cikin daidaiku da rayuwar musulmi.
18:28 , 2024 May 05
Karatun kur’ani daga Wahid Nazarian a taron ma'aikata tare da Jagoran juyin juya halin Musulunci

Karatun kur’ani daga Wahid Nazarian a taron ma'aikata tare da Jagoran juyin juya halin Musulunci

IQNA - Wahid Nazarian, makarancin kasa da kasa na kasar iran, ya karanta aya ta 58 zuwa 67 a cikin suratul Furqan a farkon ganawar da ma'aikata suka yi da jagoran juyin juya halin Musulunci, wanda aka gudanar a safiyar Laraba 24 ga Afirilu 2024.
17:22 , 2024 May 05
Tun daga shigar da na'urorin tantance fuska a zirin Gaza da hukumar Mossad ta yi zuwa ci gaba da yunkurin daliban jami'a na magoya bayan Falasdinu

Tun daga shigar da na'urorin tantance fuska a zirin Gaza da hukumar Mossad ta yi zuwa ci gaba da yunkurin daliban jami'a na magoya bayan Falasdinu

IQNA – Kungiyar liken asiri ta Isra’ila Mossad ta sanya na'urorin tantance fuska da ke aiki da bayanan sirri don gano fursunonin sahyoniyawan da kuma gano mayakan Hamas a zirin Gaza.
17:12 , 2024 May 05
Malaysia; mai masaukin baki malaman addini daga kasashe 57

Malaysia; mai masaukin baki malaman addini daga kasashe 57

IQNA – Malaman addini daga kasashe 57 za su hallara a ranar Talata a babban taron kasa da kasa da za a yi a Malaysia.
17:01 , 2024 May 05
Yahudawa da Musulmi a kasar Sweden sun hada kai domin kin amincewa  da kona kur’ani mai tsarki

Yahudawa da Musulmi a kasar Sweden sun hada kai domin kin amincewa  da kona kur’ani mai tsarki

IQNA - Kungiyoyin addinin yahudawa da na musulmi a birnin Malmö na kasar Sweden sun gudanar da wani taron hadin gwiwa da ba kasafai ake samun su ba, domin yin Allah wadai da kona kur'ani, inda wata 'yar gudun hijirar Iraki da wata mace kirista su ma suka shiga cikinsa.
16:51 , 2024 May 05
Darussa daga rayuwar ‘yan adamtka ta Imam Sadik (a.s.) a zamanin da ake samun sabanin ra'ayi

Darussa daga rayuwar ‘yan adamtka ta Imam Sadik (a.s.) a zamanin da ake samun sabanin ra'ayi

IQNA - Mutunta bil'adama a cikin tunanin Imam Sadik (a.s) ya bayyana a cikin zuciyarsa da yanayin kula da mutane. Ya kasance yana sauraren ‘yan bidi’a da zindiqai waxanda suke zaune kusa da Ka’aba suna da kaffa-kaffa ga addinin Musulunci yana yi musu magana da kalmomi masu dadi da ladubba masu qarfi da husuma.
18:05 , 2024 May 04
Karatun ayoyi daga Suratul Ahzab da muryar Sayyid Parsa Angoshtan

Karatun ayoyi daga Suratul Ahzab da muryar Sayyid Parsa Angoshtan

IQNA - Za a ji karatun aya ta 21 zuwa ta 24 a cikin suratul Ahzab da kuma bude ayoyin surar Alak cikin muryar Sayyid Parsa Angoshtan makarancin kur'ani mai tsarki daga lardin Mazandaran na kasar Iran.
17:17 , 2024 May 04
Salati na musamman na Imam Sadik (a.s.) wanda Imam Hassan Askari (a.s.) ya nakalto

Salati na musamman na Imam Sadik (a.s.) wanda Imam Hassan Askari (a.s.) ya nakalto

IQNA - A yayin zagayowar ranar shahadar Imam Jafar Sadik (a.s) za a ji karatun salati na musamman na Imam Hassan Al-Askari (a.s) a cikin muryar Mehdi Najafi.
16:59 , 2024 May 04
An saka bakaken tutoci a wurare masu domin tunawa da shahadar Imam Sadik (a.s.)

An saka bakaken tutoci a wurare masu domin tunawa da shahadar Imam Sadik (a.s.)

IQNA - An saka bakaken tutoci hubbaren Imam Husaini (a.s.) da kuma na Sayyiduna Abbas (a.s) a Karbala, a daidai lokacin da ake gudanar da tarukan tunawa da shahadar Imam Sadik (a.s) a ranar 25 ga watan Shawwal.
16:12 , 2024 May 04
Matakin da wasu kasashen musulmi suka dauka na bin sahun Afirka ta Kudu kan gwamnatin Isra'ila

Matakin da wasu kasashen musulmi suka dauka na bin sahun Afirka ta Kudu kan gwamnatin Isra'ila

IQNA - Wasu kasashe mambobin kungiyar hadin kan kasashen musulmi na shirin shiga kasar Afirka ta Kudu domin gurfanar da gwamnatin sahyoniyawa a kotun Hague.
15:55 , 2024 May 04
Makaranci masani na Masar gwani a wajen faraway da ajewa a karatunsa

Makaranci masani na Masar gwani a wajen faraway da ajewa a karatunsa

Ana yi wa Sheikh Muhammad Abdulaziz Hassan laqabi da "Kari Fakih" wato makaranci kuma masani, saboda yana da wata fasaha ta musamman a wajen wakafi da fararwa ta yadda ba a samu wata matsala a cikin ma'anar ayoyin ba.
21:44 , 2024 May 03
Mataimakin shugaban kungiyar kwararrun 'yan wasan dambe ta Amurka ya musulunta

Mataimakin shugaban kungiyar kwararrun 'yan wasan dambe ta Amurka ya musulunta

Lauren Mack, mataimakin  shugaban kungiyar Professional Fighters League of America, babbar kungiyar ‘yan wasan dambe ya yi aikin  Umrah bayan ya musulunta a Makka.
21:27 , 2024 May 03
1