Muhammad Jawad Panahi fitaccen makarancin kur'ani ne dan kasar Iran wanda ya yi karatun kur'ani a taruka daban-daban na kasashen duniya tun a cikin shekarunsa na kuruciya.
An haife shi a birnin Mashhad na kasar Iran, tun yana da shekaru uku da haihuwa ya samu matsalar shan inna , inda kafafunsa suka shanye, amma kuma alokaci guda ya samu tarbiya ta kur'ani daga mahaifinsa.
Ya gudanar da wannan karatun ne akasar afirka ta kudu shekaru kusan ashirin da suka gabata.