A lokacin gasar kur'ani ta duniya karo na ashirin da shida da aka gudanar a kasar Iran, Sayyid Jawad Hussaini fitaccen makarancin kur'ani dan kasar shi ne ya zo na daya abangaren kira'a.
Za a iya kallon wanann bidiyo a lokacin da ya gabtar da karatun kur'ani a wata tafiya da ya yi zuwa kasar Bangaladeh.