Tehran (IQNA) dubban Turkawa sun gudanar da sallar Juma’a ta farko a cikin masallacin Hagia Sophia.
A yau dubban Turkawa sun gudanar da sallar Juma’a ta farko a cikin masallacin Hagia Sophia da ke Istanbul Turkiya, bayan shudewar shekaru 86 ba a yi salla a cikinsa ba.